Posts

ADDU'AR NEMAN GAFARA A WAJEN ALLAH

ADDU,AN NEMAN GAFARA  اَللّهُمَّ اغْفِرْلِي ذَنْبِي كُلَّهُ، دِقَّهُ وَجِلَّهُ، وَأَوَّلَـهُ وَآخِـرَهُ وَعَلانِيَّتَهُ وَسِرَّه . Allahummagh-fir lee zanbee kullah, wajillah, wa-awwalahu wa-akhirah, wa- 'alaniyyatahu wa-sirrah. Ya Allah! Ka gafarta mini zunubaina dukkaninsu, kananansu da manyansu, na farkonsu da na karshensu, bayyanannunsu da boyayyunsu       ADDUAN LAILATUL KADRI allahum innaka afuwun tuhibbul afuwa wa afu anni  Ya allah kaimai afuwane kuma kanasan mai afuwa kamin afuwa