ADDU'AR NEMAN GAFARA A WAJEN ALLAH
ADDU,AN NEMAN GAFARA
اَللّهُمَّ اغْفِرْلِي ذَنْبِي كُلَّهُ، دِقَّهُ وَجِلَّهُ، وَأَوَّلَـهُ وَآخِـرَهُ وَعَلانِيَّتَهُ وَسِرَّه .
Allahummagh-fir lee zanbee kullah, wajillah, wa-awwalahu wa-akhirah, wa- 'alaniyyatahu wa-sirrah.
Ya Allah! Ka gafarta mini zunubaina dukkaninsu, kananansu da manyansu, na farkonsu da na karshensu, bayyanannunsu da boyayyunsu
ADDUAN LAILATUL KADRI
allahum innaka afuwun tuhibbul afuwa wa afu anni
Ya allah kaimai afuwane kuma kanasan mai afuwa kamin afuwa
Comments
Post a Comment