A SAN BAHAUSHE

=== A ji Bahaushe,
       A ga Bahaushe,
       A San Bahaushe.
       A gaida Bahaushe.===
Bahaushe ya ratsa Duniya da yarensa na Harshen Hausa. Wanda a duk wani abu da za a kera, kamar mota. Hausa na da Jelani Aliyu Dogon Daji.
Har wa yau. Hausa na da jami'o'i  da ke koyar da ita. Ba a Najeriya ko Afrika ba. Har ma da kasashen waje kamar kasar sin.Da kuma jam'iya ingila.
 Har wa yau Hausa na da tarin shaihunnan da kawo yanzu ta zarce yarukan Afrika.
Mutum min da ya lashe kyautar sunayen doki guda Dari da harshen larabci, a saudiya. Sh ne Shaik Nasir  kabara kano.
 Kafafen sadarwa Kama tun da ga BBC Hausa,VOA Hausa.
Radiyo france International. Da sauransu
       Hausa a jami'o'i Najeriya. Kamar iron;
1 B.U.k
2. Jam'iyar Udus
3. Jam'iyar ABU zariya
4jam'iyar Maiduguri
5. Jami'ar Shehu shagari Sakkwato. Da sauransu. 
Gaskiyar Bahaushe kafin zuwan addinin Musulumci. Zan kawo mu Ku su insha Allahu.
             Da ga  Abubakar M DAMMA, kakakin makarantar Hausa.Www. Makarantar Hausa. Com

Comments

Popular posts from this blog

HAUSA ITACE KABILA MAFI GIRMA A AFRICA